Mika 7:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya maƙiyina, kada ka yi murna akaina,Gama sa'ad da na fāɗi, zan tashikuma.Sa'ad da na zauna cikin duhu,Ubangiji zai haskaka ni.

Mika 7

Mika 7:5-15