Mika 7:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan maƙiyina wanda suke ce mini,“Ina Ubangiji Allahnka?”Zai gani, ya kuma ji kunya.Idanuna za su gan shi lokacin da akatattake shiKamar taɓo a titi.

Mika 7

Mika 7:4-16