Mika 7:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sun himmantu su aikata abin da yakemugu da hannuwansu.Sarki da alƙali suna nema a ba suhanci,Babban mutum kuma yana faɗar sonzuciyarsa,Da haka sukan karkatar da zance.

Mika 7

Mika 7:1-6