Mika 7:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin kirkinsu kamar ƙaya yake,Mai gaskiyarsu kuwa kamar shingenƙaya yake.Ranar da kuka sa mai tsaro,A ran nan za a aukar muku dahukunci.Yanzu ruɗewarku ta zo,

Mika 7

Mika 7:1-14