Mika 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutanen kirki sun ƙare a duniya,Ba nagarta a cikin mutane.Dukansu suna kwanto don su zub dajini.Kowa yana farautar ɗan'uwansa datarko.

Mika 7

Mika 7:1-12