Mika 7:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za su lashi ƙura kamar maciji daabubuwa masu rarrafe,Za su fito da rawar jiki daga wurinmaɓuyarsu,Da tsoro za su juyo wurin UbangijiAllahnmu,Za su ji tsoronka.

Mika 7

Mika 7:15-20