Mika 7:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai wani Allah kamarka, mai yafemugunta,Mai kawar da laifin ringingādonsa?Ba ya riƙon fushi har abada, gamashi mai alheri ne.

Mika 7

Mika 7:15-20