Mika 7:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Al'umman duniya za su gani,Su kuwa ji kunyar ƙarfinsu duka.Za su sa hannuwansu a baka,Kunnuwansu za su kurmance.

Mika 7

Mika 7:11-20