Mika 1:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a farfashe dukan siffofinta nazubi,Za a ƙaƙƙone dukiyarta da wuta,Zan lalatar da gumakanta duka,Gama ta wurin karuwanci ta samosu,Ga karuwanci kuma za su koma.”

Mika 1

Mika 1:1-16