Mika 1:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mika ya ce, “Saboda wannan zan yibaƙin ciki, in yi kuka,Zan tuɓe, in yi tafiya huntu.Zan yi kuka kamar diloli,In yi baƙin ciki kamar jiminai.

Mika 1

Mika 1:3-12