Mat 5:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada ku yi zaton na zo ne in shafe Attaura da koyarwar annabawa. Na zo ne ba domin in shafe su ba, sai dai domin in cika su.

Mat 5

Mat 5:14-18