Mat 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, haskenku yă riƙa haskakawa haka a gaban mutane, domin su ga kyawawan ayyukanku, su kuma ɗaukaka Ubanku da yake cikin Sama.”

Mat 5

Mat 5:11-18