Mat 5:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hakika ina gaya muku, kafin sararin sama da ƙasa su shuɗe, ko wasali ko ɗigo na Attaura ba za su shuɗe ba, sai an cika dukan kome.

Mat 5

Mat 5:11-26