Mat 5:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU) Da Yesu ya ga taro masu yawa sai ya hau dutse. Da ya zauna, almajiransa kuma suka zo gunsa. Sai ya buɗe baki ya koya musu