Mat 6:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ku yi hankali kada ibadarku ta zama ta ganin ido. Domin in kun yi haka, ba za ku sami sakamako wurin Ubanku da yake a Sama ba.

Mat 6

Mat 6:1-5