Mat 6:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wato, in za ka yi sadaka, kada ka yi kwakwazo yadda munafukai suke yi a majami'u da kuma kan hanya don dai mutane su yabe su. Gaskiya nake faɗa muku, sun sami iyakar ladarsu ke nan.

Mat 6

Mat 6:1-9