Mat 4:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Taro masu yawan gaske suka bi shi daga ƙasar Galili, da Dikafolis, da Urushalima, da ƙasar Yahudiya, har ma daga hayin Kogin Urdun.

Mat 4

Mat 4:23-25