Mat 26:64 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai Yesu ya ce masa, “Yadda ka faɗa. Ina kuwa gaya muku a nan gaba za ku ga Ɗan Mutum zaune a dama da Mai Iko, yana kuma zuwa a kan gajimare.”

Mat 26

Mat 26:58-72