Mat 26:63 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Yesu na shiru. Sai babban firist ya ce masa, “Na gama ka da Allah Rayayye, ka faɗa mana ko kai ne Almasihu, Ɗan Allah.”

Mat 26

Mat 26:58-70