Mat 26:65 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai babban firist ya kyakketa tufafinsa, ya ce, “Ya yi saɓo! Wace shaida kuma za mu nema? Yanzu kun ji saɓon da ya yi!

Mat 26

Mat 26:59-70