Mat 26:58 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma Bitrus ya bi shi daga nesa, har cikin gidan babban firist. Da ya shiga, sai ya zauna tare da dogaran Haikali, don ya ga ƙarshen abin.

Mat 26

Mat 26:52-66