Mat 26:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai waɗanda suka kama Yesu suka tafi da shi wurin Kayafa, babban firist, inda malaman Attaura da shugabanni suke tare.

Mat 26

Mat 26:53-62