Mat 26:59 Littafi Mai Tsarki (HAU)

To, sai manyan firistoci da 'yan majalisa duka suka nemi shaidar zur da za a yi wa Yesu don su sami dama su kashe shi.

Mat 26

Mat 26:58-62