Mat 15:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin Allah ya yi umarni ya ce, ‘Ka girmama mahaifinka da mahaifiyarka,’ kuma ‘Wanda ya zagi ubansa ko uwa tasa lalle a kashe shi.’

Mat 15

Mat 15:2-7