Mat 15:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku kukan ce, ‘Kowa ya ce wa ubansa ko uwa tasa, “Duk abin da dā za ku samu a gare ni an ba Allah,” to, ba lalle ya girmama ubansa ba ke nan.’

Mat 15

Mat 15:1-12