Mat 12:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ku macizai! Yaya za ku iya yin maganar kirki, alhali kuwa ku mugaye ne? Don abin da ya ci rai, shi mutum yake faɗa.

Mat 12

Mat 12:30-42