Mat 12:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mutumin kirki kam, ta kyakkyawar taskar zuciya tasa yakan yi abin kirki, mugu kuwa, ta mummunar taskar zuciya tasa yakan yi mugun abu.

Mat 12

Mat 12:34-44