Mat 12:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ko dai ku ce itace kyakkyawa ne, 'ya'yansa kuma kyawawa, ko kuwa ku ce itace mummuna ne, 'ya'yansa kuma munana. Don itace, da 'ya'yansa ake gane shi.

Mat 12

Mat 12:30-38