Mar 5:34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mata, “'Yata, bangaskiyarki ta warkar da ke. Ki sauka lafiya, ki warke daga cutarki.”

Mar 5

Mar 5:33-36