Mar 5:33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matar kuwa da ta san abin da aka yi mata, sai ta zo a tsorace, tana rawar jiki, ta fāɗi a gabansa, ta faɗa masa ƙashin gaskiya.

Mar 5

Mar 5:26-40