Mar 5:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yana cikin magana, sai ga waɗansu daga gidan shugaban majami'a suka ce, “Ai, 'yarka ta rasu, me kuma za ka wahalar da Malamin?”

Mar 5

Mar 5:29-39