Mal 2:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma ku firistoci kun kauce daga hanya. Kun sa mutane da yawa su karkace saboda koyarwarku. Kun keta alkawarin da na yi da ku, ni Ubangiji Mai Runduna na faɗa.

Mal 2

Mal 2:4-11