Mal 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama ya kamata bakin firist ya kiyaye ilimi, wajibi ne firistoci su koyar da ilimin gaskiya na Allah, a gare su mutane za su tafi su koyi nufina, domin su manzannina ne, ni Ubangiji Mai Runduna.

Mal 2

Mal 2:6-16