Mal 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Koyarwar gaskiya tana cikin bakinsa, ba a sami kuskure a bakinsa ba. Ya yi tafiya tare da ni da salama da gaskiya. Ya kuwa juyo da mutane da yawa daga mugunta.

Mal 2

Mal 2:1-10