Mal 2:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Saboda haka, ni ma zan sa jama'ar Isra'ila su raina ku, su ƙasƙantar da ku a gaban dukan mutane, domin ba ku kiyaye umarnina ba, sa'ad da kuke koyar da nufina, kun yi tara.”

Mal 2

Mal 2:2-15