Mak 4:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ki yi farin ciki, ki yi murna, ke Edom,Wadda kike zaune cikin ƙasar Uz.Amma fa za a ba ki ƙoƙo ki sha,Ki bugu har ki yi tsiraici.

Mak 4

Mak 4:18-22