Mak 4:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya Sihiyona, hukunci a kan muguntarki ya ƙare,Ba zai ƙara barinki a ƙasar bauta ba.Amma zai hukunta ki saboda muguntarki, ya Edom,Zai tone zunubanki.

Mak 4

Mak 4:12-22