Mak 4:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi wanda muke dogara gare shi,Wato zaɓaɓɓe na Ubangiji, ya auka cikin raminsu,Shi wanda muka ce,“A ƙarƙashin inuwarsa ne za mu zauna a cikin sauran al'umma.”

Mak 4

Mak 4:10-22