Mak 2:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya rushe Haikalinsa kamar bukka cikin gona,Ya mai da wurin yin ƙayyadaddun idodinsa kufai.Ubangiji ya sa ƙayyadadden idi da kiyaye AsabarSu ƙare a Sihiyona,Da zafin fushinsa kuma ya wofinta sarki da firist.

Mak 2

Mak 2:2-12