Mak 2:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya zama kamar maƙiyi, ya hallaka Isra'ila.Ya hallaka fādodinta duka,Ya mai da kagaranta kango.Ya aukar wa Yahuza da makoki da baƙin ciki mai yawa.

Mak 2

Mak 2:3-8