Mak 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji ya wulakanta bagadensa,Ya kuma wofinta tsattsarkan Haikalinsa.Ya ba da garun fādodinta a hannun abokan gāba,Suka yi sowa a Haikalin UbangijiKamar a ranar idi.

Mak 2

Mak 2:1-16