Mak 2:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Idanuna sun dushe saboda kuka,Raina yana cikin damuwa.Zuciyata ta karai saboda halakar mutanena,Gama 'yan yara da masu shan mamaSun suma a titunan birnin.

Mak 2

Mak 2:7-15