Mak 2:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suna yi wa uwayensu kuka, suna cewa,“Ina abinci da ruwan inabi?”Suna suma kamar mutanen da aka yi wa rauniA titunan birnin,Suna mutuwa a ƙirjin uwayensu.

Mak 2

Mak 2:7-14