Mak 1:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Hanyoyin Sihiyona suna baƙin cikiDomin ba mai halartar ƙayyadaddun idodi.Dukan ƙofofinta sun zama kufai,Firistocinta suna nishi,Budurwanta kuma suna wahala,Ita kanta ma tana shan wuya ƙwarai.

Mak 1

Mak 1:1-13