Mak 1:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Maƙiyanta sun zama shugabanninta,Abokan gābanta kuma sun zama iyayengijinta.Gama Ubangiji ne ya sa ta sha wahalaSaboda yawan zunubanta.'Ya'yanta sun tafi bauta wurin maƙiyanta.

Mak 1

Mak 1:1-15