Mak 1:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Yahuza ta tafi bauta tana shan azaba,Da bauta mai tsanani.Tana zaune a tsakiyar sauran al'umma,Amma ba ta sami hutawa ba,Gama masu runtumarta sun ci mata, ba hanyar tsira.

Mak 1

Mak 1:1-5