Mak 1:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da dare tana kuka mai zafi,Hawaye suna zuba sharaf-sharaf a kumatunta.Dukan masoyanta ba wanda yake ta'azantar da ita.Dukan abokanta sun ci amanarta, sun zama maƙiyanta.

Mak 1

Mak 1:1-3