Mak 1:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ina kuka saboda waɗannan abubuwa,Hawaye suna zuba sharaf-sharaf daga idanuna.Gama mai ta'azantar da ni,Wanda zai sa in murmure yana nesa da ni.'Ya'yana sun lalace,Gama maƙiyi ya yi nasara!”

Mak 1

Mak 1:13-17