Mak 1:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji ya yi watsi da majiya ƙarfina,Ya kirawo taron jama'a a kainaDon su murƙushe samarina.Ya kuma tattake Urushalima, zaɓaɓɓiyarsa,Kamar 'ya'yan inabi a wurin matsewa.

Mak 1

Mak 1:11-17