Mak 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sihiyona tana miƙa hannuwanta,Amma ba wanda zai ta'azantar da ita.Gama Ubangiji ya umarci maƙwabtan Yakubu su zama maƙiyansa.Urushalima kuma ta zama ƙazantacciya a tsakaninsu.

Mak 1

Mak 1:13-22